Matasan Najeriya
Fitaccen mawaki, Akinbiyi Abiola Ahmed ya fadi abubuwan da ya aikata a baya marasa kyau inda ya tabbatar da cewa har kwacen adaidaita sahu ya yi.
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta tabbatar da kama wani matashi ɗan shekara 29 bisa zargin halaka mahaifinsa da tabarya bayan sun samu saɓani a Jos.
Jama'a sun yi korafi yayin da ake tsaka da zanga-zanga inda rundunar 'yan sanda ke rabawa mutane ruwa a birnin Legas a yau Talata 27 ga watan Faburairu.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa matasa alkawarin ba su tallafi don rage radadin da ake ciki a ƙasar.
Wani matashi ya tuko keke daga jihar Benue zuwa gidan Ahmed Musa don gaishe shi. An gano mutumin tare da ‘dan wasan a wani hoto da ya wallafa a Instagram.
Mambobin ƙungiyoyin fararen hula a jihohin Edo da Osun sun fantsama zanga-zangar lumana kan tsadar rayuwa a biranen Osogbo da Benin City yau Litinin.
Awanni kadan bayan gargadi daga hukumar 'yan sanda, da safiyar yau Litinin ce 26 ga watan Faburairu aka barke da zanga-zanga a jihar Legas kan halin da ake ciki.
Wani dan Najeriya ya bayyana kama sana'ar aski a kasar waje bayan da ya yi hijira zuwa kasar turai domin ya samu abin da zai rike kansa. Jama'a sun nuna abin mamaki.
Wani matashi dan Najeriya ya yi tagumi bayan siyan katin N35000 cikin rashin sani yayin da ya so siya na N3500 don yin amfani da shi a wayarsa haka kawai.
Matasan Najeriya
Samu kari