Matasan Najeriya
Jami'an 'yan sanda sun gurfanar da wani mutum mai suna King Dauda a gaban kotu bisa zargin satar makudan kudade har N92,300 na budurwarsa a birnin tarayya Abuja
An samu rikici tsakanin wasu matasa da rundunar sojoji a Jos ta Kudu da ke jihar Plateau inda mutane biyu suka rasa ransu tare da raunata wasu yayin hargitisin.
Jami'an 'yan sandan jihar Niger ta kama wata mata mai suna Damilola Akinnowuno bisa zargin damfarar mutane fiye da 100 makudan kudaden da ya kai N150m a jihar.
Wasu iyaye a Hausawa da ke Kano sun zargi wasu 'yan banga na unguwar da lakadawa dansu mai kimanin shekaru 22 duka har lahira. Iyayen sun ce ba a sami yaron.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce kama mutane akalla 93 da ake zargi da laifuka daban-daban a cikin kasa da mako guda a jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar
Shugabannin addinai sun gabatar da shawarwarinsu ga Bola Tinubu, sun bukaci zababben shugaban kasar da ya soke kujerar karamin minista gabannin rantsar da shi.
Kotu da ke zamanta a Kabusa da ke birnin Abuja a Najeriya ta daure wani mai suna Zakaraya Usman watanni biyu a gidan yari bisa zargin satar Linjila guda hudu.
Bidiyon wani matashi dan Najeriya ya karade shafukan sada zumunta bayan da aka hasko shi yana fasa kwakwa da hakoransa. A cikin bidiyon da aka wallaf a kafar.
Bidiyon wasu yan mata suna dauka tare da shirya biskiti a wani kamfanin yin biskita ya dauka hankalin jama’a a soshiyal midiya inda suka dunga jinjina masu.
Matasan Najeriya
Samu kari