Jami'o'in Najeriya
FG ta ce ta cimma yarjejeniya da ma’aikatan jami’ar da ke yajin aiki, ta kuma bayyana cewa ana sanya ran anye jayin aiki da bude makarantu a mako mai zuwa.
Gwamnatin tarayya a zamanta na FEC a yau Laraba ta yarda a baiwa sabbin jami'o'i 20 masu zaman kansu lasisin wucin gadi. An lissafo sunayen jami'o'in a rahoton.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana gyara hanyoyi da tare da gina sababbi a cikin jami'o'in fadin kasar. Gwamnatin tana aikin ne don jin dadin daliban kasar.
JAMB ta bayyana a ranar Litinin 4 ga watan Janairu cewa, cibiyoyi su fara daura sunayen wadanda sukai jarrabawar a 2020. Kuma ba ta fara sabon rajistar 2021 ba.
Shin kana ko kina da burin shiga jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, a matsayin dalibin digiri ko na gaba da haka? Shin kana ko kina daga cikin daliban da suka...
Shin ka taba tunanin, jami'ar da tafi kowacce girma a Najeriya? Wannan rahoton zai bayyana maka duka abinda ya kamata ka sani game da jami'o'in da suka fi...
Karamin ministan ilimi Najeriya ya sanar da batun shirye-shiryen dawowa makarantu da ma’aikatarsa ke yi, koda dai bai bayar da takamaiman rana ba yace zaa bude.
Mataimakin shugaban jami'ar jihar Kwara, Muhammed Akanbi, ya ce babu alamun hankali ace daliban da suka gama jami'a da sakamako mafi rinjaye suna neman aiki...
Paris Diamond daliba ce mai karantar fannin jarida a kwalejin ilimi na Alvan Ikoku da ke Owerri a jihar Imo. Dalibar mai shekaru 19 a duniya na tallar ruwa, tana siyar da shinkafa a makaranta duk a cikin kananan kasuwancin da...
Jami'o'in Najeriya
Samu kari