Majalisar dattawan Najeriya
Sanatocin Arewa sun gudanar da taron sirri bayan kudurin sake fasalin haraji ya tsallake karatu na biyu, inda aka tura shi zuwa Kwamitin Kudi na majalisar dattawa.
Farfesa Mansur Sokoto ya bukaci yan majalisa su yi taka tsantsan a kan amincewa da kudirin harajin Tinubu saboda zargin maƙarƙashiya a cikinsa aka hasashe
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya nuna damuwa kan yadda aka yi gaggawar amincewa da kudirin dokar sake fasalin haraji da aka bijiro da shi.
Majalisar Dattawa ta yi bankwana da gawar tsohon shugabanta, Dr. Joseph Wayas wanda ya rasu tun a ranar 30 ga watan Nuwambar 2021 bayan fama da jinya.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa yanzu ba lokacin da za a kakabawa yan Najeriya sabon fasalin haraji ba ne, domin a yunwa da babu na kokarin kashe su.
Duk da sukar da ake ta yi, majalisar dattawa ta amince da kudirorin harajin da shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya aiko mata, sun tsallaka zuwa karatu na biyu.
Mukaddashin hafsan rundunar sojin Najeriya, Laftanar Janar Oluyede ya yi alkawarin kakkabe duk wata barazana ta tsaro a kasar nan idan ya zama COAS.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan abin alheri ga jihar Kano bayan amincewa da N95bn domin bunkasa noman rani a jihar.
Kwamitin majalisar dattawa mai kula da rundunar sojojin kasa ta fara tantance Laftanar Janar Oluyede sakamakon wasikar da Bola Tinubu ya aika ranar Talata.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari