Majalisar dattawan Najeriya
Sanatan Neja ta Gabas, Mohammed Sani Musa ya ce ba a fahimci abin da yake nufi ba kan cire tallafin mai, ya ce wasu mutane kalilan ke cinye kudin da ake warewa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya raba ababen hawa ga shugabannin jam'iyyar APC a jihar Kano. Sanata Barau ya ba da motoci da babura.
Sanata mai wakiltar Jigawa shiyyar Arewa ta Yamma, Babangida Hussaini ya bayyana irin matsalar da jama'ar kasa ke ciki na yunwa da matsin rayuwa.
Dan majalisa AbdulMumin Jibrin Kofa ya bijirewa takwarorinsa na Arewa kan sabon kudurin haraji da shugaba Bola Tinubu ya bijiro da sji a kasar nan.
Za a ji Sheikh Bashir Aliyu Umar ya fallasa ‘cushen N40bn’ a majalisar tarayya. Malamin ya nuna takaici kan zargin badakalar cushe a kasafin kudi.
Shugaban kwamitin kudi na majalisar dattawa, Sani Musa ya ce da jihohi na zuba kuɗaɗen da aka tura masu a bangaren da ya dace, yan Najeriya ba zasu wahala ba.
Matasa masu zanga-zanga sun durfafi Majalisar Tarayya domin bukatar a kori shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari saboda wasu matakai da ke jefa al'umma cikin kunci.
Sanata Ali Ndume ya samu kariya bayan an fara maganar masa kiraye kan sukar kudirin haraji ba Bola Tinubu. Mutanen Borno suna goyon bayan Ali Ndume.
A wannan labarin za ji cewa ana sa ran sake fasalta rundunar sojojin kasar nan, yayin da za a sauya wa wasu daga cikin manyan janaral a rundunar wurin aiki.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari