Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Ned Nwoko wanda ya sauya sheƙa zuwa APC ya fara cika baki, ya gargaɗi gwamnan jiharsa ta Delta da ya yi zamansa a PDP kar ya yi gigin sauya sheƙa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fito da shirin ba da tallafin noma na Naira biliyan 2.79 ga ga matasa 558 a Arewa ta Yamma.
Gasar Firimiyan Ingila na da dimbin magoya baya a Najeriya. Daga cikin masu kallon gasae har da manyan 'yan siyasa a Najeriya masu goyon bayan wasu kungiyoyi.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar Bola Ahmed Tinubu na sauke kwamishinonin INEC a jihohin Sakkwato, Abia da Adamawa daga ka muƙamansu.
Shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun shirya kwato jihar Delta daga hannun PDP a zabe mai zuwa. Ya fadi haka ne yayin karbar Sanata Nwoko
Sanata Barau Jibrin da Bamidele sun maida martani ga Abba Moro yayin da ya yi ikirarin cewa sauya sheƙar Sanata Ned Nwoko ta saɓa wa doka saboda PDP ba rabe ba.
Sanatan Ned Nwoko, mai wakiltar mazaɓar jihar Delta ta Arewa ya canza sheƙa daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zauren Majalisar Dattawan Najeriya.
Bayan samun karin kudi daga hukumomin gwamnati, Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci a kara kasafin kudi a majalisar dattawa daga N49.7trn zuwa N54.2trn.
Mazauna yankin Kunchi da Tsanyawa a jihar Kano, sun bayyana cewa rashin wakilci a majalisar dokokin Kano ya na jawo masu koma baya a yankin sosai.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari