Majalisar dattawan Najeriya
Bayan lauya ya shigar da kara a kotu, Bola Tinubu ya bukaci kotun tarayya da ta yi watsi da karar da ke neman majalisar dokoki ta fara shirin tsige shi daga mulki.
Sallar jana'iza ta Musulmi da aka ga Sanata Otunba Gbenga Daniel ya yi ta haifar da cece kuce a jihar Ogun, wani makusancin tsohon gwamnan ya yi bayani.
Wani hadimin gwamnan jihar Delta ya yi zargin cewa Sanata Nwoko ya tattara kayansa ya bar PDP ne ba don komai ba saboda ya hango ba zai samu tikiti ba a 2027.
Shugaban jami'ar tarayya ta Gusau, Farfesa Muazu Abubakar, ya fito da bayanai a kan zargin cewa 'yan majalisa sun nemi shugabannin jami'o'i su bayar da cin hanci.
Ana zargin wasu daga cikin 'yan majalisun Najeriya sun daura dambar tasto Naira miliyan 480 daga jami'o'in tarayya kasar, tare da yi masu barzana.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa janar janar da suka yi ritaya suna da hannu a haƙar ma'adanai ta haramtacciyar hanya, ya ce ya kamata a murkushe su.
Gwamnoni sun yi sauye sauye kafin yarda ka kudirin harajin Bola Tinubu. Sun dakatar da kara harajin VAT, sauya yadda za a raba kudi ga jihohi da NITDA da TETFUND
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya miƙa sakon ta'aziyya ga iyalai da ƴan uwan tsohon shugaban hukumar OYSAA kuma babban jigon PDP, Hon. Temilola Segun Adibi.
Majalisar tarayya ta koka kan yadda aka ware kudi ƴan kaɗan ga ma'aikatar ma'adanai ta ƙasa, ta gayyaci ministovi biyu su bayyana su mata bayani.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari