Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar wakilai ta gayyaci ministocin Bola Tinubu 2, gwamnan CBN, da Akanta Janar ranar Talata mai zuwa kan gaza biyan kudin 'yan kwangila tun shekarar 2024.
Sanata Godswill Akpabio ya ce gargadi ministan tsaro, Muhammad Badaru Abubakar da ya daina magana kan majalisa a kasuwa domin kar ya hada su fada da Tinubu.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya ce ba zai yi murabus ba duk da zarge-zargen cin zarafi da magudin zabe, wadanda ya karya baki daya.
Akpabio ya soki Obi kan kalamansa na cewa "aikin 'yan mazan jiya ya tashi a banza". Ya ce Obi ya fara warware rikicin jam'iyyar LP kafin ya nemi shugabancin Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya maka Natasha Akpoti a gaban kotun tarayya yana neman ta ba shi hakuri kan sakon da ta wallafa.
Majalisar Dattawa ta amince da biyu daga cikin kudurorin dokar gyaran haraji huɗu da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar bayan rahoton kwamitin majalisar.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya tabbatar da sauya shekarsa daga NNPP zuwa APC a wata wasiƙa da Shugaban Majalisar Dattawa ya karanta yau Laraba.
Shugaba Bola Tinubu ya mika kasafin N1.78tn na Abuja ga majalisa, yana neman amincewa da gaggawa don kammala manyan ayyuka da inganta rayuwar jama'a.
Majalisar wakilai za ta kafa kwamitin sulhu tsakanin Simi Fubara da Nyesom Wike a jihar Rivers. Majalisar za ta saka dattawan Najeriya a kwamitin sulhun.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari