Majalisar dattawan Najeriya
Gwamnonin Najeriya sun umarci magoya bayansu da su fara kamun kafa a majalisu domin tabbayar da dokar ware wa mata kujerun siyasa na musamman a jihohi da tarayya.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin dan majalisar Cross River, Bassey Akiba na hana masu gidajen haya kara sama da 20% don saukaka wa talakawa.
Wajalisar wakilai ta yi karatu na biyu kan kudirin gyaran dokar hukumar EFCC. Ana son rage karfin shugaban kasa wajen cire shugaban hukumar EFCC.
Majalisar Wakilai ta fara tattake wuri kan kudirin kirkiro jihar Ijebu daga cikin Ogun, an mika shi ga kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya don nazari.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya bayyana cewa masu sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, suna yi ne don kishin kasa.
Sanata Mohammed Muntari Dandutse daga Katsina ta Kudu ya ce sauya sheƙa daga jam’iyya zuwa wata na cin amanar dimokuraɗiyya da kuma amincewar jama’a.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akoabio ya bayyana cewa an samu ci gaba da tsarin gudanar da zaben tun bayan kifar da PDP a zaben 2015.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya karanta wasikar Shugaba Bola Bola Ahmed kan nadin Dr. Mohammed Doro a matsayin Ministan Tarayya.
An yi muhawara mai zafi a Majalisar Dattawan Najeriya kan kudirin dokar zubar da ciki a Najeriya, Sanata Akpabio da Natasha sun yi musayar yawu bayan rufe batun.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari