Majalisar dattawan Najeriya
Kungiyoyin fararen hula sun fara matsa lamba game da bukatar gaggauta gyara dokokin zaben Najeriya. An yi haka ne saboda jinkirin da majalisa ke yi game da shi.
Wasu daga cikin gwamnoni 36 na Najeriya sun kasance tsofaffin sanatoci. Wadannan gwamnonin sai da suka fara zuwa majalisa kafin au dawo jagorancin jihohinsu.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya yi tsokaci kan zargin yin cushe a dokokin haraji. Sanata Ndume ya ce akwai bambanci a abin da Tinubu ya sa wa hannu.
Sanata Pam Dachungyang ya bar ADP zuwa APC a yau 29 ga Janairu, 2026; wannan na zuwa ne bayan Simon Mwadkwon ya bar PDP domin tunkarar siyasar 2027 a Jihar Filato.
Sanata Ali Ndume ya soki mutanen da ke kewaye da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce sun kange shi daga fahimtar asalin abin da ke faruwa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Majalisar Dattawan kasar nan, Sanata Godswill Akpabio ya ba wa Shugaba Tinubu kariya gane da zargin an yi cushe a dokokin haraji
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi, ya soki harin da Amurka ta kawo a Najeriya. Ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kuskure.
Shugaba Tinubu ya tura wa majalisar dattawa daftarin dokokin lafiya 24 domin rage mambobin hukumomi da inganta asibitocin tarayya a wannan rana 28 ga Janairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi masu karfi sun nuna cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karkata wajen samar da jiha a yankin kabilar Ibo.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari