Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman ta tantance tare da amincewa da naɗin Olukoyede a matsayin shugaban EFCC.
Sanatan Adamawa, Sanata Abbo, ya zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da hannu a hukuncin da Kotun daukaka kara ta yanke na tsige shi daga kujera.
Gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zata miƙa kasafin kuɗin 2024 wanda ya kai N26tr daga yanzu zuwa karshen 2023.
A yau ne labari ya zo mana cewa Kotun sauraron daukaka kara da ke zama a garin Abuja, ya soke zaben Elisa Ishaku Abbo da aka yi a farkon shekarar 2023.
An tabbatar da ‘Yan majalisar wakilan tarayya da Sanatoci da ke ofis za samu sababbin motocin Toyota Landcruiser da Prado na kusan Naira biliyan 50.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta fara aiki gadan-gadan a makon nan. Shugaba Bola Tinubu zai gana da Ministocinsa bayan makonni da rantsar da FEC
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar tsohon shugaban majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan ta riga mu gidan gaskiya, Hajiya Halima ta rasu a yau Asabar.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben jihar Kogi mai zuwa ya ce sau hudu ya tsallake rijiya da baya a harin kisan kai.
Sanata Ali Ndume da wasu sanatoci sun nuna damuwarsu kan yadda shugaban majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, kan amincewa da wasu kudirori bisa ratsin kansa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari