Majalisar dattawan Najeriya
An bar APC da Bola Tinubu cikin ciwon kan mukamai. Simon Lalong ya shiga rudani a kan ya hakura da matsayin da yake kai na Ministan kwadago ko ya tafi majalisa.
Sanatocin Najeriya sun bayyana yiwa dangin wadanda aka kashe a wani yankin jihar Kaduna a makon jiya. Sun ce a yi hakuri, sun dai ba da kyautar kudi.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye, ya yi magana kan darasin da ya koya a kayen da ya sha a zaben gwamnan.
Gamayyar Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun dira a jihar Kaduna don jaje ga wadanda harin bam ya rutsa da su a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi.
Dan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar PDP, Sanata Dino Melaye, ya musanta rade-raɗin da ke yawo cewa ya karbi N3bn daga Atiku Abubakar da Aliko Ɗangote.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong, ya ce ya shiga rudani, yana tunanin ko ya tafi majalisar dattawa ko kuma ya ci gaba da rike mukamin minista.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncinta da ya ayyana Sanata Austin Akobundu na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben Abia ta tsakiya.
Majalisar shari'a ta Najeria (NJC) ta amince da karin matsayin alkalai 11 daga Kotun Daukaka Kara zuwa Kotun Koli. Za a nada su da zaran Shugaba Tinubu ya sa hannu.
Fatara tana tada tsohon bashi, ‘Yan majalisan da aka yi a 1990s sun roki gwamnatin Bola Tinubu ta biya su albashi da alawus na aikin da su ka yi a baya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari