Yaran masu kudi
Babban bankin Najeriya CBN ya ce ya kwace lasisin bankin Heritage Plc. Babban bankin ya ce matakin ya biyo bayan gazawar bankin Heritage na inganta harkokin kudi.
Karamin ministan noma da samar da abinci, Sanata Aliyu Abdullahi ya ce gwamnatin tarayya na kashe dala biliyan 1.5 duk shekara domin shigo da madara daga waje.
Hatsarin jirgin kasa ya yi sanadiyyar wasu yara mata su biyu a birnin tarayya Abuja. Yaran Hassana da Hussaina sun mutu har lahira bayan jirgin ya murkushe su.
Yayin da duniya ke bikin ranar yara ta duniya, akasarin yara a Najeriya ba za su iya bikin wannan rana ba duba da kangin rayuwa da suke ciki a yanzu.
A yayin da wani matashi ya bayyana yadda 'yan Najeriya za su iya shiga Tapswap a saukake, Nura Haruna Maikarfe ya gargadi mutane kan amfani da VPN a wayoyinsu.
Wani dan Najeriya ya shiga kafafen sada zumunta na zamani domin murnar samun Naira miliyan tara daga mining din Notcoin da ya yi. Matashin ya ce ta fashe.
A makon da ya gabata ne matasa da yawa a Arewacin kasar nan su ka samu kudin ba zata bayan fashewar 'mining' din Not Coin, kuma tuni matasa suka rungumi 'mining'.
Hukumar da ke tace fina-finai ta kasa (NFVCB) ta haramta nuna duk wani yanayi da ke nuna tsafin kudi, kisa saboda tsafi da shan sigari a fina-finan Nollywood.
Jami'an hukumar EFCC sun kama Janty Emmanuel bisa zargin cin zarafin kudin Najeriya a Gombe. Matashiyar ta amsa laifinta bayan an nuna mata bidiyo.
Yaran masu kudi
Samu kari