Hukumar Jin dadin yan sanda
Rundunar 'yan sanda ta sanar da kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa bayan ya mata duka da sanda ya jefa da rijiya tare da hadin kai da abokinsa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bayyana cewa babu batun kutse a cikin asusun gwamnatin jihar Enugu har ta kai ga sace wasu biliyoyin Naira a baya-bayan nan.
Wani mashayin jami'in 'yan sanda a Zambia ya saki masu laifi 13 don su je su yi murnar sabuwar shekara. Ana neman shi yayin da masu laifin suka tsere.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta kama wasu matasa da ake zargi da satar wayar wuta da karafuna a gidaje suna sayarwa 'yan bola jari. Za a gurfanar da su a kotu.
Rundunar 'yan sanda ta samu gagarumar nasara a kan wasu 'yan ta'adda a jihar Anambra. An kama boma bomai 19 a maboyar yayin da aka harbi wasu da dama.
An jibge akalla jami’ai 3,180 a Abuja don kare rayuka da dukiyoyin al'umma a bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara. An bukaci jama’a su ba jami'ai hadin kai.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fito ta yi magana kan wasu labarai da aka yada masu cewa IGP Kayode Egbetokun ya umarci a rika dukan jami'an da ke tsayawa a hanya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu kwacen mota ne sun bindige lakcara, Dr. Fabian Osita da ke koyarwa a Jami'ar Nnamdi Azikiwe a Anambra.
Mazauna Kano sun fara shiga halin firgici. Wannan ya biyo bayan barazanar dawowar daba. Rundunar 'yan sanda ta fadi shirinta na dakile mummunan lamarin.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari