Hukumar Jin dadin yan sanda
Hukumar jin daɗin yan sanda ta ƙasa (PSC) ta umarci mataimakan sufeto janar na ƙasa (DIG) huɗu su gaggauta aje aiki kuma ta bayyana sunayen sabbi guda huɗu.
Kwamshinan 'yan sandan jihar Imo Muhammed Barde, ya ba da umarnin kama wani Sufetan 'yan sandan da aka gani a cikin wani ɗan gajeren bidiyo yana marin direba.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami'an 'yan sandan jihar da su ƙara ƙaimi wajen yaƙi da dabanci, fashi da makami da kuma masu ƙwacen waya.
Wani daga cikin mutane 3 da rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta cafke, ya gantsarawa ɗaya daga cikin jami'an cizo a ɗan yatsansa. 'Yan sandan na zargin mutanen.
Babban sufeton 'yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun, ya bai wa jami'an hukumar sabon umarni dangane da rufe iyakokin Najeriya da Nijar da aka yi biyo bayan.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ba da umarnin gayyato mutanen da ke tsokanar matashin nan A.A. Rufa'i wanda ke da matsalar taɓin hankali. Hakan ya biyo.
Hukumar jin daɗin yan sandan Najeriya ta kori wasu yan sanda masu manyan muƙamai uku, ta rage wa wasu muƙami yayin da ta tsawatarwa wasu bisa aikata laifuka.
'Yan sandan jihar Enugu sun sanar da kama wani da ake zargin yana da hannu kan kisan da aka yi wa wani sanata mai suna Nelson Sylvester a ranar Lahadin da ta.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta musanta rade-radin da ake ta yadawa kan cewa ta ba da umarnin janye jami'anta daga 'yan siyasa. Rundunar ta ce labarin ba.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari