Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan jihar Delta, ta sanar da cewa ta samu nasarar cafke wani tsohon kansila kan yunkurin yin garkuwa da mutane. Ta ce ana ci gaba da bincike.
An kama wani mai gadin maƙabarta ya hada baki da wasu mutane da laifin ciro kawunan dan Adam. Yan sanda a Legas suna bincike kan mutanen uku da ake zargin.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba suns sace limamim cocin St. James’ Parish da ke Awkuzu a jihar Anambra, rundunar ƴan sanda ta ce bata da masaniya.
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da rugujewar wani gini da ke a rukunin gidajen Vidaz, a cikin Sabon Lugbe, babban birnin tarayya.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya da ke jihar Plateau sun fafata da masu garkuwa da mutane. 'Yan sandan sun yi nasarar ceto wani matashi da aka sace.
An kama wani matashi mai shekaru 31 bisa zargin ya yiwa 'yar uwarsa kisan gilla a unguwar Bagadaza da ke jihar Gombe. Ya zuwa yanzu ana bincike kafin gurfanar dashi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mafi yawan wurare da ake gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Kano yan banga ne ke ba da tsaro rike da sanduna da kuma adduna.
Rundunar yan sanda ta tsare wani sifetanta kan zargin hallaka wani fitaccen mawaki a jihar Enugu, Okezie Mba da ke Kudancin Najeriya inda ta fara bincike.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Barkin Ladi sun nuna cewa waus mahara sun bindige dalibai 2 har lahira a kan babutr, sun sace wayar ɗaya daga ciki.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari