Hukumar yan sandan NAjeriya
Lauya mai kare Abba Kyari ya ce babbar kotun tarayya ta wanke dan sanda, Abba Kyari daga karbar kudi daga wajen dan damfara, Hushpuppi da aka rike a Amurka.
’Yan sanda sun hana ‘yan bindiga kai hari a dajin Byazhin, da ke birnin tarayya Abuja, sun kwato bindigar AK-47 da alburusai 30, sun kuma kara tsaurara tsaro a FCT.
Tsohon ministan wasanni kuma shugaban kungiyar MEN, Solomon Dalung ya yi kiran da aka saki DCP Abba Kyari. Ya bayyana cewa ci gaba da tsare shi ba adalci ba ne.
A labarin nan, za a ji martanin da Kwamishinan 'yan sandan Kano, CP Ibrahim Bakori ya yi bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da zarge shi da ci masa fuska.
Gwamnatin jihar Kebbi ta musanta batun cewa 'yan bindiga sun kai kazamin hari a jihar. Ta bayyana cewa babu kamshin gaskiya a cikin rahotannin kai harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Sojoji sun harbe dan sanda a Bauchi yayin sintiri, inda Ukasha Muhammed ya mutu. Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike, ta kuma kama sojojin da ake zargi.
Matashiya Maryam Sanda da aka daure bayan tuhumarta da kisan mijinta a shekarar 2020 ta samu shiga cikin wadanda Shugaba Bola Tinubu ya yi wa afuwa.
Majiyoyinmu sun tabbatar da cewa an samu gawar babban dan sanda, ASP Cyril Takim mai shekaru 54 bayan ya fadi a bandakinsa a Mararaba da ke Nasarawa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari