Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami'an tsaro na 'yan sa kai, sun samu nasarar tura kasurgumin shugaban 'yan bindigan, da ya dade yana addabar mutane a jihar Katsina zuwa lahira.
Wasu gungun miyagun 'yan ta'adda dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a wani kauye da ke karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, a ranar Asabar.
Dakarun ƴan sanda sun damƙe wata mace da ake zargin ta yi garkuwa da kanta da kuma wasu mutane sama da 50 bisa zargin aikata manyan laifuka a Akwa Ibom.
Hukumar Kwastam a tsibirin Tin-Can da ke jihar Legas ta yi nasarar dakile kokarin shigo da muggan makamai da miyagun kwayoyi Najeriya a yau Juma'a.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a yankin Arewacin Najeriya, Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce an kwashe daliban da aka sace zuwa jihohi makwabta.
Babban lauya ya tafka abin kunya bayan garkame shi a kotu kan zargin cin zarafin wata budurwa bayan ya yi mata alkawarin biyanta kudi bayan sun gama holewa.
Babbar kotun tarayya mai zama a Osogbo, bababan birnin jihar Osun ta umarci a garkame makusancin gwamna Adeleke a gidan yari kan tuhume-tuhume 10.
Yayin da ake cikin matsi a Najeriya, wani mai sana'ar POS a jihar Kano, Mohammed Sani ya mayar da makudan kudi har N10m da aka tura masa bisa kuskure.
Wani ma’aikacin gida a jihar Legas ya kashe uwar dakinsa kwanaki bakwai da fara zuwansa aiki. Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da kama shi tare da daukar mataki.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari