Hukumar shiga da ficen Najeriya
Abuja - Ciyaman din hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Bukhari Bello, ya yi kira da a nada sabon shugaban FRSC daga cikin jami’an hukumar maimakon dauko.
‘Yan kasar Chinan da aka kama ma’aikatan kamfanin Sinohydro ne; wani kamfanin samar da wutar lantarkin kasar Sin da ke kula da aikin samar da wutar lantarki na
Idris Isah Jere, Mataimakin Kwanturola Janar, ya zama mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Shige da Fice ta Najeriya bayan Muhammad Babandede ya yi ritaya.
'Yan bindiga sun hallaka wasu jami'an hukumar fice da fice a wani yankin jihar Katsina. An ruwaito cewa, an hallaka wasu 'yan bindigan da dama da aka yi martani
'Yan bindiga wadanda ake zargin 'yan kungiyar IPOB ne sun kai mugun hari hedkwatarr hukumar kula da shige da fice ta Najeriya dake Ubakala, Umuahia a Abia.
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya sanar da cewa ma'aikatarsa za ta tabbatar da adalci da daidaito wajen
Yan bindigar sun yi awon gaba da Mr. Usman wanda jami'in hukumar shige da fice ne tare da matarsa, inda daga bisani suka kashe su. Hukumar ta tabbatar da faruwa
Wan ‘yan bindiga a jihar Nasarawa sun yi garkuwa da wani jami’in hukumar kula da shige, Salisu da matarsa, sun kuma harbi kanwarsa inda hakan ya sa ta mutu.
Mako guda bayan ya warke daga cutar corona, shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, ya koma bakin aikinsa, a ranar Litinin.
Hukumar shiga da ficen Najeriya
Samu kari