Hukumar Kwastam na Najeriya
Tsageru sun sace wani babban jami'in kwastam a kan hanyarsa ta zuwa aiki, sun kuma bukaci a biya su kudaden da suka kai N100m a matsayin fansa kafin su sako shi
Hukumar kula da shige da ficen kaya, NCS, sun kai samame wata kasuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, inda suka yi awon gaba da buhunan shinkafa ranar Asabar.
Albashir Hamisu, kwanturolla na Hukumar hana faskwabri na kasa, Kwastam ta Zone B ya koka kan yadda mazauna kauyukan da ke kan iyakoki ke yi wa masu smogul leke
Hukumar dake kula da shige da ficen kaya a najeriya tayi ram da kayayyaki da kiyasin kuɗinsu yakai kimanin 79 miliyan daga watan fabrairu zuwa maris a Katsina
Aliyu Mohammed, shugaban sashi na 4r rundunar sintirin hadin guiwa a iyakokin kasar nan ta kwastam a arewa maso yamma, ya ce ya taba baiwa 'yan bindiga buhu 7.
Wasu 'yan fasa kwabri sun jikkata wasu jami'an kwastam da wani soja masu kamen haramtacciyar shinkafar waje. Kwastam ta kwace mota cike da shinkafar ta waje.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta sake jaddada wa 'yan Najeriya cewa gwamnati bata yadda a ci gaba shigo da shinkafa ba duk da an sake bude iyakokin kasar.
Shugaba Buhari ya bada umarnin bude iyakokin kasa. A jawabinsa, ya bayyana ribar da rufe iyakokin kasar ya kawo. Karshe ya kuma yi kira kan dokaro da man fetur.
Jami'an hukumar kwastam na kasar sun yi nasarar cafke wata babbar mota dankare da muggan makamai da suka hada da bindigogi kirar gida da harsasai a jihar Kebbi.
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari