Kasafin Kudi
Ana zargin an yi wani cushe a majalisar dattawa a kasafin kudin shekarar nan. Akwai wani kasafin kudin da aka amince da shi da ‘yan Najeriya ba su sani ba
Mafi yawan gwamnoni na korafi kan yadda suke samun jiharsu bayan tsohuwar gwamnati ta sauka, Gwamnan Abia ya magantu kan yadda ya samu tashi jihar.
Za a toshe asusu miliyan 70 saboda rashin BVN da NIN a Najeriya. CBN ya bda umarin a rufe duk asusun da aka samu bai da lambobin banki na BVN ko NIN.
Kwastam ta ce kusan N200m ake samu a kowace sa'a watau kusan N5bn kenan a wata daga tashar Apapa. Duk ranar Allah sai jami’an sun tatsi Naira Biliyan 4 a tashar.
Dabaru sun taimaka Naira ta danne dalar Amurka a kasuwar canji. An ce tun da dai Dalar Amurkar tana fadi ne a kan kudin Najeriya, ya kamata farashin kaya su sauko.
Gwamnoni sun karyata Godswill Akpabio a kan batun rabawa Jihohi karin Naira Tiriliyan 1.08. Gwamnatocin Benuwai, Osun, Katsina da Legas sun ce ba gaskiya ba ne.
Asusun kasafin kudin Najeriya (FAAC) ya raba wa gwamnatin tarayya, jihohi 36 da kananan hukumomin ƙasar naira tiriliyan 1.149 a watan Janairun 2024.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta rika yin rabon kudi duk wata ga wadanda suke cikin fatara. Wale Edun ya ce an shirya dawo da tsarin inganta rayuwar marasa galihu.
A maimakon a rika bada kudin da za a karkatar, Muhammadi Ali Ndume ya kawo kudiri. ‘Dan majalisa ya kawo kudirin da zai ba marasa karfi ikon sayen shinkafa
Kasafin Kudi
Samu kari