Jihar Niger
Rahoto da muke samu ya nuna cewa yan bindiga sun kai mamaya wani gari da ke karamar hukumar Shiroro na jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane har ashirin.
An yi muhimmiyar ganawa a tsakanin rundunar 'yan sanda da ma su rike da sarautar gargajiya a masarautar Kontagora domin tattauna yadda za a samu nasarar tabbata
Fusatattun matasa sun gudanar da zanga-zanga a yankin Kpakungun da ke Minna, babbar birnin jihar Neja saboda rashin samun isasshen wutar lantarki. a birnin.
'Yan bindiga sun kashe sojoji uku da wani dan banga daya a Yakila, karamar hukumar Rafi da ke jihar Neja, lamarin ya faru ne a yayinda suka yi kokarin ceto.
A kalla mutum 9 da suka hada da dakarun sojin Najeriya 3 suka rasa ransu sakamakon harin 'yan bindiga a Tashan Kare da Yakila da ke karamar hukumar Rafi a jiha.
A yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya, an gano cewa akwai mayakan Boko Haram 400 a jihohin Zamfara da Neja a watan Yulin 2020, jaridar HumAngle ta sana.
Wata majiya da ba a ambaci sunanta ba ta bayyana cewa 'yan bindigar sun shiga gida - gida, inda suke fito da mutane tare da kwace musu kayayyakinsu masu muhimma
Shugaban hukumar fansho ta jihar Neje, Alhaji Usman Tinau Muhammed ya sanar da cewar an gano sunayen mutum15 cikin batan wasu makudan kudade na hukumar a ihar.
Hukumar kula da hana safarar miyagun kwayoyi ta damke wasu mutum 12 da take zargi da fataucin miyagun kwayoyin a jihar Niger a lokacin kullen annobar korona.
Jihar Niger
Samu kari