Jihar Niger
Allah ya yi wa babban limamin babban masallacin Suleja a jihar Neja rasuwa jim kaɗan bayan ya dawo daga ƙasa mai tsarki inda ya gudanar da aikin Hajjin bana.
Garuruwa akalla 11 ake tunanin za su yi fama da matsalar annoba a jihar Neja. Wata jami’ar NEMA ta fitar da sanarwa cewa a shiryawa ambaliyar ruwa da zai barke.
Ƴan bindiga sun tarwatsa wani taron biki a jihar Neja lokacin da suka yi ƙoƙarin sace amarya da ƙawayenta ana kan hanyar kai ta zuwa gidan mijinta na aure.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax ta farko da aka samu a Suleja da ke jihar Neja. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen da.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago Mohammed ya ce bayar da tallafin karatu ka iya shafar ingancin ilimi a jihar. Ya yi wannan bayanin ne a lokacin da mahukuntan.
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya sallami baki ɗaya hadiman da tsohon gwamnan jihar ya naɗa daga aiki, ya rushe majalisun gudanarwan hukumomin gwamnati yau.
Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja, ya shawarci al'ummar jihar musamman wadanda suke a yankuna na karkara da su takaita yawace-yawacen da suke yi saboda.
Mahaifin jaririn da ƴan bindiga suka halaka mahafiyarsa a jihar Niger ya bayyana halin da suka tsinci jaririn a ciki. Ya ce sun samu zuma lulluɓe da jikinsa.
Wasu tsagerun yan fashi dauke da bindigogi sun kai farmaki fadar mai martaba Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago, da yammacin ranar Talata, 5 ga watan Yuli.
Jihar Niger
Samu kari