Nasir Ahmad El-Rufai
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi gwamnatin El-Rufai da cin bashin da zai zama barazana ga jihar Kaduna. Ta ce bashin ya fi karfin jihar, ko jikoki ba za su iya b
Jami'an rundunar sojin sama, sun fatattaki yan bindiga a jihar Kaduna, sun sami nasarar kuɓutar da mutanen da suka sace a ƙaramar hukumar Igabi dake jihar.
Kungiyar Likitoci da Ma'aikatan Lafiya ta Najeriya (MHWUN) ta ba wa gwamna Nasir El-Rufai wa'adin awanni 48, ta nemi da ya dawo da ma'aikatan da aka sallama.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, yace ya zama wajibi Najeriya ta fara shirye-shiryen daina dogara da albarkatun man fetur, ta shirya komawa ƙarbar haraji.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce wadanda suka katse kasuwanci a jihar da sunan yajin aiki zasu dandana kudarsu, jaridar The Cable ta ruwaito.
Gwamnatin tarayya, ta gayyaci gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, da shugaban NLC, Ayuba Waba, zuwa wajen wani taro da ta shirya domin samar da maslaha.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya sha alwashin zai hukunta shuwagabannin NLC yadda ba zasu sake sha'awar dawowa jihar Kaduna ba bare suyi irin haka.
Kungiyar kwadago ta Najierya ta zargi gwamna El-Rufai da yin hayan 'yan daba domin su fatattaki masu zanga-zanga a jihar Kaduna. Shugaban kungiyar ne ya bayyana
Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa ta bayyana cewa tana neman gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ruwa a jallo, kuma duk wanda ya kamo shi to yana da tukuici.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari