Jihar Nasarawa
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa shi da takwarorinsa ba za su yarda a rusa hukumomin zaɓen jihohi ba, ya ce INEC kanta tana fuskantar matsala.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya fito ya nesanta kansa daga rahotannin da ke cewa yana shirin neman takarar kujerar sanata a zaben 2027.
Gwamna Abdullahi Sule zai nemi kujerar Sanatan Nasarawa ta Arewa a 2027. An bayyana cewa gwamnan tuni ya kafa kwamitin da zai shirya neman takararsa.
Jam'iyyar adawa ta SDP ta bayyana cews tana da kwarin guiwar samun nasara kan shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da APC a zaɓen 2027, ya aika sako ga ƴan ƙasa.
'Yan sanda sun kama Fatima Salisu a Nasarawa da harsasai 481, ana zargin tana safarar su ga ’yan ta’adda a Katsina. Yanzu haka dai ana ci gaba da bincikarta.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa zargin da ake masa na juyawa Bola Tinubu baya ba gaskiya ba ne, ya ce an masa gurguwar fahimta.
Wata kungiya karkashin jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bukaci gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya fito ya bayyana matsayarsa kan goyon bayan Bola Tinubu
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya fara tunanin rayuwa idan ya kammala wa'adin mulkinsa. Gwamnan ya bayyana cewa zai koma sana'arsa ta walda.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa burin jam'iyyar APC shine ta rika samun kaso mai tsoka na kuri'un da za a rika kadawa a lokacin zabe.
Jihar Nasarawa
Samu kari