Nadin Sarauta
Daruruwan mutane sun yi sallar janzar sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa a fadarsa da ke Sabon Birni a jihar Sokoto bayan yan bindiga sun hana gawarsa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai sakacin gwamanti a tabarbarewar tsaro yayin da ya mika sakon ta'aziyyar mutuwar Sarkin Gobir.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce za a mayar da raddi kan kisan gillar da 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa. Ya kuma yi magana kan tsaron kasa.
Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir Isa Muhammad Bawa bayan sun yi garkuwa da shi. Mun tattaro muku tarihin sarkin Gobir da tarihin masarautar Gobir da Gobirawa.
Mazauna Gatawa da ke a Sabon Birni, jihar Sokoto sun mika lamuransu ga Allah yayin da suka dukufa da yin addu'o'in kubutar Sarkin Gobir daga hannun 'yan bindiga.
'Yan bindiga sun saki bidiyon Sarkin Gobir, Isa Muhammad Bawa da suka yi garkuwa da shi a watan Yuli. Sarkin ya roki gwamnatin Sokoto ta kai masa dauki.
Sanatan Bauchi ta Kudu, Shehu Buba ya yi martani kan tube shi da aka yi daga sarautar Mujaddadin Bauchi bayan sukar Gwamna Bala Mohammed na jihar.
Majalisar maarautar Bauchi karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Bauchi, Dr. Rilwanu Suleiman Adamu ta tuɓe sarautar sarautar Majidaɗi daga kan sanatan APC.
Majalisar dokokin jihar Ogun ta zartar da shawarin gurfanar da Olu na Obapemi a jihar Ogun bisa zarginsa da shiga rigimar fili ba tare da kwakkwarar shaida ba.
Nadin Sarauta
Samu kari