Kungiyar Miyetti Allah
Gungun miyagu sun tarkata shanu 105 daga jahar Filato sun yi sama dasu
Kwamandan rundunar Soja ta Operation Save Haven, OPSH ya bayyana cewa wasu gungun miyagu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun tarkata shanu 105 daga garin Bisichi na karamar hukumar Barikin Ladi a jahar Filato.
Babbar Magana: Babu ko tantama kungiyar Miyetti Allah ta fadi gwamnan Najeriya da zai ci gajiyar kujerar Buhari a 2023
Kungiyar makiyaya ta Fulani, Miyetti Allah, ta shimfida goyon bayan ta a kan kasancewar gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, magajin kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Goodluck Jonathan ya yi mana alkawarin N100bn a 2015 - Miyetti Allah
Sakataren kungiyar Miyetti Allah Kautal Horre na kasa, Salah Alhassan ya ce kungiyar ta nemi gwamnatin tarayyar najeriya ta biya ta zunzurutun kudi Naira biliyan 100. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta karayata cewa kung