Masu Garkuwa Da Mutane
Gwamnatin jihar Kaduna, a ranar Lahadi ta ce abinda ta mayar da hankali a kai shine tabbatar da ceto dalibai 39 da aka sace daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya da k
Fasinjoji dake kan hanyarsu ta zuwa Maulidin kasa dake jihar Sokoto sun shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar Kankara zuwa Sheme dake jihar Katsina.
A ranar Juma'a ne jihar Kaduna ta tashi da mummunan labarin sace dalibai mata a kwalejin harkar noma da gandun dabbobi da ke unguwar Mando dake jihar Kaduna.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe daliban kwalejin harkar noma da gandun daji dake unguwar Mando a cikin birnin jihar Kaduna.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce 'yan bindiga sun kalubalanci karfin mulkin Najerya don haka ya zama dole a shafesu. Ya ce ya zama dole gwamnati.
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Bamalli da sarkin Birnin-Gwari, Alhaji Zubairu Maigwari II, sun ce mutanensu sun biya daruruwan miliyoyi a matsayin kudin fansa.
Dapit Karen, yar uwar ministar harkokin mata na kasa, Pauline Talen wacce masu garkuwa da mutane suka sace a safiyar ranar Litinin, ta kubuta daga hannunsu ta s
Dakarun yan sandan jihar Katsina, a ranar Talata a karamar hukumar Safara da ke jihar sun yi bata kashi da yan bindiga inda suka kashe daya suka kuma kwato bind
'Yan bindiga sun kari kauyen Ganji da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna a yammacin ranar Talata inda suka kashe mutum uku suna raunta wasu biyar da harsa
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari