Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu 'yan bindiga sun kai samame a yankin Kwaita da ke Kwali a babban birnin tarayya a Abuja inda suka harbe mace mai juna biyu kuma suka tisa keyar mutum uku.
Jam'iyyar PDP ta zargi APC da kulle-kullen kwace jihar Zamfara sakamakon rashin tsaron da yake addabar jihar. Kakakin jam'iyyar, Kola Ologbondiyan ya sanar.
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC, Adamu Garba ya je kafar sada zumunta inda ya bayyana takaicinsa a kan yadda jama'a ke nuna ra'ayin.
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bayyana cewa wasu yan siyasa da giyar mulki ke diba sune suke daukar nauyin yan bindiga a jiharsa, kuma zai dau mataki.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta damke wasu bindigogi biyu daga hannun wasu guggun miyagu a yankin Kwantagora da ke jihar Neja.
Daya daga cikin dalibai 279 na GGSS Jangebe dake jihar Zamfara da 'yan bindiga suka sako bayan sun sacesu a ranar Juma'a ta bayyana yadda 'yan bindigan da suka.
'Yan bindigan da suka sace 'yammatan makarantar Jangebe sun basu lambobin wayarsu bayan sakinsu da suka yi ranar Talata tare da yin alkawarin zasu zo wurinsu.
Wata daga cikin daliban Jangebe da aka sako ta bayyana cewa ta ga mahaifinta da yayarta da aka sace watanni uku a wajen yan bindigar da suka yi garkuwa da su.
Wasu yan bindiga sun kar farmaki jihar Kaduna inda suka halaka mutane kimanin su goma sannan a jihar Neja ma sun yi garkuwa da wasu mutum uku a garin Katcha.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari