Masu Garkuwa Da Mutane
Kamar yadda rahotannin tsaro suka bayyana, 'yan bindigan sun kutsa Rugan Mati da ke karamar hukumar Giwa ta jihar inda suka sheke wani Shuaibu Mati a yankin.
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara, ya ce jiharsa ta canza shawararta kan tattaunawa da 'yan bindiga saboda yaudarar gwamnatinsa da suka yi, TheCable tace.
Wani gagrumin dan fashin daji da ke daga cikin kungiyar da ta kware wurin addabar jama'ar jihar Kaduna, ya sheka lahira bayan an bindige shi a musayar wuta.
Matsalar sace-sacen mutane don karbar kudin fansa na kara yin kamari a Najeriya, inda yan bindigar basu bar sarakuna ba ma musamman a yankin arewacin kasar.
Wasu 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da matan aure biyu yayin da suka kai mamaya kauyen Piri da ke karamar hukumar Kwali.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutum biyar ’yan gida daya a Unguwar Sauri a Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna, na neman a ba su miliyan 20 don sakinsu.
Wasu 'yan bindiga sun sace wani limamin cocin Katolika a masarautar Ikulu sannan kuma sun kashe wasu 11 a kauyen Apiye Jim duk a karamar hukumar Zangon Kataf.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta tura jami'ai yankunan da ake zargin miyagun 'yan fashin daji za su kai farmaki a jihar, Premium Times ta ruwaito hakan.
Rahotanni ya nuna cewa kimanin dalibai 75 da aka sace daga Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kaya, karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara sun samu 'yanci.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari