Masu Garkuwa Da Mutane
Sanata Mohammed Sani Musa mai wakiltar yankin Neja ta gabas ya bukataci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nuna halin ‘rashin tausayi’ a kan 'yan fashin daji.
A ranar Talata, jami'an tsaro sun kara samo gawawwaki uku a kauyukan Madamai da Kacecere da ke kananan hukumomin Kaura da zangon Kataf, lamarin da yasa yawan.
Mako biyu bayan da wasu 'yan bindiga dauke da makamai suka tare babban titin Kaduna zuwa Abuja tare da sace Sarkin Bungudu na jihar Zamfara,Alhaji Hassan Attah.
Wasu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari unguwar Chukuku da ke karamar hukumar Kuje na babban birnin tarayya Abuja daga daren ranar sun
Dakarun sojin kasar Nijar sun ceci sojojin Najeriya 9 wadanda suka tsere yayin da 'yan bindigan daji suka musu a Sokoto, Majiyoyi sun sanar da Daily Trust haka.
'Yan bindiga sun kutsa cocin Evangelical Church of Winning All (ECWA) wacce ke Gavaciwa a karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna ranar Lahadi inda suka sheke 1.
Miyagun 'yan bindiga sun sake sakin wasu dalibai 10 na makarantar Bethel Baptist High School da me Kaduna. Kamar yadda Joseph Hayab, shugaban kungiyar CAN yace.
Wasu gungun ’yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai hari anguwar Kuregu da ke Wusasa a Zariya, Jihar Kaduna inda suka kashe mutum biyu da sace malami.
Hukumar kwastam ta kasa, NSC,ta kwace babura 202 daga wasu da take zargi da zama 'yan bindiga da masu taimakonsu a jihar Katsina tsakanin watan Augusta,Satumba.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari