Masu Garkuwa Da Mutane
Yan sanda a jihar Jigawa sun ce sun kama wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne karamar hukumar Hadejia a jihar da suka yi yunkurin sace wani m
Sheikh Ahmad Mahmud Gumi, shahararren malamin addinin Islama, ya ce rashin adalci ne idan aka kwatanta ayyukan makiyaya da na 'yan asalin yankin Biafra (IPOB).
An kashe wani dan bindiga yayin da suka yi yunkurin yin garkuwa da wani dan kasar Indiya a unguwar Dankande, da ke yankin Karamar Hukumar Igabi, Jihar Kaduna.
Malamai da daliban kwalejin gwamnatin tarayya dake Yawuri a jihar Kebbi,wadanda jami'an tsaro suka ceto dagahannun 'yan bindiga a sa'o'in farko na ranar Juma'a.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya bayyana cewa kafin harin da 'yan bindiga suka kai makaratar Yauri, sun samu labarin shige da ficensu kuma sun tura tsaro.
Rundunar Operation Hadarin Daji, ta tare motoci manya 12 dankare da shanu 154 tare da kame mmiyagu 44 a jihar Zamfara, Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito haka.
Wata cikakkiyar likita ta sheka lahira bayan wasu 'yan bindiga sun harbeta a kauyen Salka dake karamar hukumar Magama ta jihar Neja, Daily Trust ta ruwaito.
Masu garkuwa da suka kai hari kwallejin gwamnatin tarayya da ke Birnin Yauri, jihar Kebbi, sun harbi dalibai biyu a cewar wani shaidan gani da ido, rahoton Dail
Rahotanni daga jihar Kebbi sun kawo cewa wasu da ake zaton 'yan bindiga ne sun sace dalibai da dama daga Kwalejin Tarayya da ke garin Yauri a daren Alhamis.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari