Masu Garkuwa Da Mutane
Miyagun 'yan ta'adda da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai farmaki jihar Kano kuma sun tasa keyar wani attajirin dan kasuwa dake karamar hukuma Dambattan jihar.
An tabbatar da kisan 'yan bindiga biyar a yammacin Laraba yayin da suka yi arangama da rundunar yan sanda a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina dake arewaci.
Shugaban makarantar Islamiyya ta yara da ke Tegina inda aka sace dalibai da dama, Salihu Tanko Abubakar Alhassan, ya ce 'yan bindigan sun fara dukan yaran.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun yi nasarar dakile wani yunkurin garkuwa da wani limamin katolika da yan bindiga suka yi a garin Zariya, jihar Kaduna.
Kungiyar 'yan bindiga da suka shirya sace 'yan matan makarantar sakandare ta Jangebe dake jihar Zamfara a farkon shekarar nan,sune ke da alhakin kwashe daliban.
A kalla dalibai 200 ne yan bindiga suka sace yayin harin da suka kai garin Tegina a karamar hukumar Rafi na jihar Niger. Wani mazaunin garin mai suna Zayyad Moh
Yan bindiga suna can sun hai hari a kauyen Tegina da ke karamar hukumar Rafi a jihar Niger kamar yadda The Nation ta ruwaito. Majiyar Legit.ng ta tattaro cewa y
Matawalle ya ce yawan ta'addancin da ke faruwa a jihar Zamfara na da nasaba da rashin daukar matakan gaggawa daga jami'an tsaro, cewa akwai bukatar karin soji.
An kama wani ma'aikacin lafiya na bogi, Musa Shamsudin, a yankin Kankara, wanda ake zargin ya kware wurin yi wa yan bindiga da suka samu rauni magani, Rahoton V
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari