Masu Garkuwa Da Mutane
An sace wani Basarake bayan Miyagu sun auka jihar Neja a jiya. Hakimin Garin, wata Ma’aikaciyar asibiti da ‘Ya ‘yanta duk sun fada hannun Masu garkuwa da mutane
Matar da mijinta ke a hannun masu garkuwa da mutane Alaramma Abubakar Muhammad ta haifi 'ya'ya maza guda uku, yan kwanaki bayan sace shi a hanyar garin Kaduna.
Wata Kungiya mai suna A.Y.C.C ta ce Shugaban kasa ya yi waje da Hafsun Soji da Raji Fashola a kan aikin Abuja-Kano. AYCC tana so a gyara titin Jalingo-Numan.
PDP ta na so a tsige Shugaban kasa amma APC ta yi wa PDP raddi bayan wannan magana. Hon. Ado Alhassan Doguwa, ya maida martani, yace da wannan aiki shirme.
Sanata Ishaku Elisha Abbo ya sake yin abin ba yada labari a Duniya, ya nuna bajinta. Wani tsagera ya tare ‘Dan Majalisa a gida, ya bukaci sai ya ba shi kudi.
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki garin Gwaran da ke karamar hukumar Talatan Mafara da ke jihar Zamfara sun kashe hakimi da sace wasu mutane su takwas.
A wani jawabi, Jama’at Nasril Islam ta soki harin da aka kai a Zabarmari. JNI ta ce zaman lafiya ake bukata a kasar nan ba a fito ana sukar aikin ta’addanci ba.
Dazu mu ka ji Gwamnonin Jihohi za su zauna da nufin a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Kungiyar NGF za ta zauna ne a gobe Ranar Laraba da rana.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari