Masu Garkuwa Da Mutane
Za ku ji yadda aka nemi wani Ma’aikaci daga China, an rasa a Kauyen Taraba. ‘Yan bindiga sun yi awon-gaba da mutumin kasar China ne tare da direban motarsa.
Malamin Jami’ar ABU Zaria ya aikawa Gwamna El-Rufai budaddiyar wasika. A wasikar ta sa, Muhammad Hashim Suleiman ya ba gwamnan Kaduna shawararwari da sauransu.
A tsakiyar watan Nuwamban 2020 ne ‘Yan bindiga su ka shiga gidajen ma’aikatan Nuhu Bamalli Polytechnic su ka yi ta’adi, yanzu an fito da Malamin da aka sace.
‘Yan bindiga sun auka gidan Ministan harkokin gona na kasa har sun yi gaba da mutum guda. An je har gidan gado an tsere da ‘danuwan Ministan Tarayya a jiya.
Auwalu Umar, darektan hulda da jama'a na jami'ar ABU, ya tabbatar da kai harin, inda ya bayyana cewa 'yan bindigar sun dira gidan Farfesan da misalin karfe 12:5
Labari da muke samu ya nuna cewa yan bindiga a babbar birnin tarayya Abuja, sun yi garkuwa da wani limamain cocin katolika a ranar Lahadi, 22 ga watan Nuwamba.
Daya daga cikin majiyar ta bayyana cewa dan majalisar, wanda ke Katsina a lokacin da abin ya faru, ya koma Abuja bayan ya sanar da faruwar lamarin a babban Ofis
Daya daga cikin iyayen daliban jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, jihar Kaduna, da masu garkuwa da mutane su ka sace a makon da ya gabata, yace wadanda su saceta.
Wasu ‘Yan banga masu sa-kai sun yi nasarar cafke masu satar mutane a hanyar Kogi. Dubu ta cika kamar yadda za a ga masu garkuwa da mutanen sun yi fiki-fiki.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari