Masu Garkuwa Da Mutane
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kisan da aka yi wa daya daga cikin shugabannin kuma gagararren dan bindiga mai suna Rufai Maikaji tare da kungiyarsa .
'Yan bindiga sun kai wa kauyensu ministan harkokin 'yan sanda, Muhammad Dingyadi, dake karamar hukumar Bodinga a jihar Sokoto farmaki, anan suka yi garkuwa da.
Wasu 'yan bindiga sun kai samame a yankin Kwaita da ke Kwali a babban birnin tarayya a Abuja inda suka harbe mace mai juna biyu kuma suka tisa keyar mutum uku.
Jam'iyyar PDP ta zargi APC da kulle-kullen kwace jihar Zamfara sakamakon rashin tsaron da yake addabar jihar. Kakakin jam'iyyar, Kola Ologbondiyan ya sanar.
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC, Adamu Garba ya je kafar sada zumunta inda ya bayyana takaicinsa a kan yadda jama'a ke nuna ra'ayin.
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bayyana cewa wasu yan siyasa da giyar mulki ke diba sune suke daukar nauyin yan bindiga a jiharsa, kuma zai dau mataki.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta damke wasu bindigogi biyu daga hannun wasu guggun miyagu a yankin Kwantagora da ke jihar Neja.
Daya daga cikin dalibai 279 na GGSS Jangebe dake jihar Zamfara da 'yan bindiga suka sako bayan sun sacesu a ranar Juma'a ta bayyana yadda 'yan bindigan da suka.
'Yan bindigan da suka sace 'yammatan makarantar Jangebe sun basu lambobin wayarsu bayan sakinsu da suka yi ranar Talata tare da yin alkawarin zasu zo wurinsu.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari