Masu Garkuwa Da Mutane
Ministan labarai, Alhaji Lai Mohammed yace Najeriya ta samu agajin kasashen waje ceto Daliban GSSS. Gwamnatin Tarayya ta ce sam ba ta biya ko ficika a jiya ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana bayan ‘Yan bindiga sun saki Daliban Makarantar Katsina. Buhari ya jinjinawa kokarin Masari da Dakarun Sojoji da 'Yan Sanda
A jiya Aminu Masari ya karyata batun biyan kudin fansa, da hannun Boko Haram a satan yara 300 a Katsina. Gwamnan jihar Katsina, Masari ya yi hira da DW jiya.
Dazu ake rika rade-radin cewa gwamnatim Muhammadu Buhari ta cika alkawarin ceto ‘Yan makarantar da aka sace, mun gano cewa sam babu gaskiya a wannan rahoto.
A ranar Litinin, mun ji cewa Malamai na maganar zuwa yajin-aiki saboda hare-hare a Makarantu. Kungiyar NUT ta bayyana haka yayin da ta ke tir da satar Dalibai.
Wani mutum mai shekara 52, Wasiu Olugunju, ya shiga komar yan sandan jihar Ondo bisa zargin bada bayanin bogi na garkuwa da dansa. Wasiu, mai yaya uku, ya yauda
Gwamnatin Katsina ta yi magana, kuma Dakarun Soji su ka yi alkawarin ceto ‘Yan Makarantan Katsina, wanda Boko Haram ta fito ta ce wadannan dalibai na hannunta.
Gwamnan Katsina ya ce an gano wasu Dalibai da aka sace a Makarantar GSSS Kankara. Aminu Bello Masari ya bada adadin wadanda su ka tsira kawo yanzu da yara 17.
Kungiyar Arewa ta CNG ta shirya taro kan rashin tsaro a yau da safe, ‘Yan iskan gari amma tsageru sun hana Kungiyar Coalition of Northern Group yin wannan taro.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari