Masu Garkuwa Da Mutane
Rundunatr sojin Nigeria ta jibge dakarunta mata guda 200 a babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin su bayar da gudunmawa wajen yakar 'yan ta'addar da suka addabi
Za ku ji yadda Muhammadu Buhari ya fatattaki da Hafsun Sojoji bayan surutun mutane ya yi yawa. Rikicin Makiyaya, garkuwa da mutane su ka jawo wannan canji.
Rundunar tsaro ta na cigaba da yi wa ‘Yan ta’adda luguden wuta a 2021. Za ku ji cewa Daga shiga sabuwar shekara, har Sojojin Najeriya sun kashe ‘Yan ta’adda 150
Amotekun sun kama wani hatsabibin barawo wanda ya tabbatar da cewa ya yi fashi a gidaje fiye da 100, sannan ya yi wa matan mutane sama da 50 fyade a jihar Ondo.
Wani uba da biyu daga cikin yayan shi na daga cikin mutum 16 da rundunar yan sandan Katsina tayi baja kolin su a hedikwatar yan sandan jihar bisa zargin ayyukan
Sarakunan Fulani sun roki a yafe masu bayan Makiyaya sun tatsi N50m daga satar mutane da saura aika-aikar Miyagun Makiyayan kamar fyade da lalata da matansu.
'Yan bindiga sun harbi babban odita na jihar, Alhaji Abdu Aliyu bayan sun yi yunkurin sace shi a yammacin ranar Asabar amma hakan bai yi wu ba. Sun sace dansa m
Mai garin da ‘Yan bindiga su ka sace a Radda ya yi wa ‘Yanuwansa magana. Kwanaki aka je har fada aka sace Mai gari a Katsina, aka shiga da shi jejin Zamfara.
Sheikh Abubakar Ahmad Gumi, Shahararren malamin nan na Musulunci mazaunin Kaduna wanda ke yawon da’awa a kauyukan Fulani da ke arewa ya yi magana kan tsaro.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari