Manyan Labarai A Yau
Bidiyon wani hijabi mai ɗankaren tsada ya janyo cece-kuce a yanar gizo. Hijabin dai an sanya masa farashin N1.8m wanda hakan ya sanya mutane cikin mamaki..
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha. Dame Dorathy ta bar duniya tana da shekara 90, a birnin tarayya Abuja.
Sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya buƙaci ƴan Najeriya su yi addu'o'in samun nasarar mika mulki ga sabuwar gwamnati mai kama wa, nan da kwanaki kaɗan
Gwamnatin tarayya ta umarci shugaban hukumar kula da shigw sa five ta ƙasa (NIS), Isah Jere, da ya gaggauta yin ritaya. Hakan na ƙunshe ne cikin wata takarda.
Rahotanni sun tabbatar da aukuwar wani mummunan haɗarin mota a jihar Legas. Wasu motoci guda biyu ne dai suka yi taho mu gama da juna a safiyar ranar Laraba.
Rundunar yan sandan Najeriya ta gurfanar da wani mutum mai suna Nwafor Onyebuchi a kotun majistare kan zarginsa da sace kudi Naira miliyan 21 mallakar coci.
Rahotanni sun bayyana kan yadda shahararren mawaƙin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara, ya nemi kotun shari'ar musulunci, tayi fatali da ƙarar da aka shigar kansa
An samu ɓarkewar mummunan rikici a tsakanin manoma da makiyaya a jihar Plateau. Rikicin wanda ya auku a ƙaramar hukumar Mangu, ya janyo asarar ɗumbin rayuka.
An shiga cikin ruɗani a Adamawa kan sakamakon zaɓen cike gurbi na gwamnan jihar na ranar Asabar. Mun yi duba kan wasu abubuwan sani dangane da halin da ake ciki
Manyan Labarai A Yau
Samu kari