Manyan Labarai A Yau
Wani mutumin kasar Uganda mai suna Habib Nsikonnene, ya auri mata bakwai a ranar Lahadi, 10 ga watan Satumba. Biyu daga cikin matan nasa yan gida daya ne.
Kwararren masani a harkar Akanta kuma ɗan Najeriya na farko da ya zama mamban ƙungiyar Akanta na duniya, Akintola Williams, ya riga mu gidan gaskiya.
Kotun zabe ta tsige dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kumbotso ta jihar Kano, Idris Dankawu na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP).
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, fasto Babatunde Elijah Ayodele ya shawarci Atiku Abubakar da Peter Obi da ka da su ɗaukaka ƙara zuwa kotun ƙoli.
Kotun zaɓe mai zamanta a birnin Jos na jihar Plateau ta ƙwace kujerar ɗan majalisa mai wakiltar Barkin/Riyom daga hannun ɗan majalisar jam'iyyar DP.
Wani mai sharki kan al'amuran al'umma Durojaiye Ogunsanya ya fito ya bayar da shaida kan taƙaddamar takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinibu.
Wata mata da ba a gano bayananta ba har yanzu ta faɗi kuma rai ya yi halinsa nan take da safiyar Litinin din nan a gadar Mile 2 da ke jihar Legas, an fara bincike.
Yan bindiga sun halaka mutum biyu tare da sace wasu mutum bakwai a wani hari da suka kai a jihar Kebbi. Gwamnan jihar ya ziyarci ƙauyen domin jajanta musu.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Fasto Elijah Ayodele ya yi nuni da cewa Atiku da Peter Obi asarar kuɗi kawai za su yi a kotun ƙoli.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari