Manyan Labarai A Yau
Wani matashi ya nemi shawarar abin da ya kamata ya yi bayan ya kama budurwar da zai aura da laifin cin amanarsa da maza biyar lokacin da baya nan.
Gwamnatin jihar Osun a ƙarƙashin jagorancin gwamna Ademola Adeleke ta sake sanya dokar hana fita a wasu ƙananan hukumomi biyu na jihar saboda rikici.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na ba iwa magidanta miliyan 15 tallafin kudi N75,000 ta ma’aikatar jin kai da yaki da talauci. Za a raba kudin a watanni 3.
Kakakin shugaban kasa, Temitope Ajayi, ya yi ikirarin cewa shari’ar da Atiku Abubakar ke yi da shugaban kasa Bola Tinubu a kotun Amurka bai da inganci.
Majalisar dattawa ta tabbatar da zabin Balarabe Abbas Lawal (Kaduna), Dr Jamila Bio Ibrahim (Kwara) da Ayodele Olawande (Ondo) a matsayin ministoci.
Wata mata dauke da juna biyu ta yi fice a dandalin TikTok bayan an yada bidiyonta tana motsa jiki. Mutane da dama da suka ga bidiyon sun yi mata fatan sauka lafiya.
An samu nasarar farfaɗo da Balarabe Abbas Lawal, wakilin jihar Kaduna domin zama minista bayan ya kife lokacin da ake tantance shi a majalisar dattawa.
Wani bidiyo da ke nuno wani mutumi a cikin otel tare da wata yar wada ya yadu a soshiyal midiya kuma ya haifar da martani sosai daga masu amfani da soshiyal midiya.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya yi sabbin naɗe-naɗe na hadimai waɗanda za su taimaka masa wajen gudanar da gwamnatinsa duk da ya kusa sauka.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari