Manyan Labarai A Yau
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya sanya labule da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a fadar shugaban ƙasa a ranar, Laraba, 18 ga watan Oktoba.
Wata babbar kotu mai zamanta a ƙaramar hukumar Potiskum ta shirya sanya ranar da za ta yanke hukunci kan sojojin da suka halaka Sheikh Goni Aisami.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheƙe miyagun ƴan ta'adda da suka addabi bayin Allah a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma fatattakiɓda yawa daga cikinsu.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi martani bayan jam'iyyar Labour Party (LP) ta buƙaci ƴan majalisunta ka da su karɓi motocin N160m.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Atiku Abubakar ya buƙaci kotun ƙoli da ta amince masa ya gabatar da sabbin hujjoji kan Tinubu.
Rundunar Tsaro NSCDC reshen Jihar Osun, a ranar Litinin, ta yi holen wani malamin makaranta mai zaman kanta, da aka ce sunansa John da wasu mutane biyar, kan lalata
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Tinubu ta ce za a jinkirta buɗe sabbin jami’o’in da gwamnatin da ta shude ta amince da kafa su.
Nyesom Wike ya bayyana cewa baya adawa da addinin Musulunci a matsayinsa na ministan babban birnin tarayya. Ya fadi hakan ne a ranar Laraba, 18 ga Oktoba.
Dr. Ifeanyi Okeke ya zama sabon shugaban hukumar SON. Kafin nan Shugaban kasa ya tsige shugabannin hukumomin CAC, ITF, NEPC, OGFZA, NSDC, ya nada masu sababbi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari