Manyan Labarai A Yau
Dan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya samu goyon baya daga wasu daliban Kano kan shari'arsa da Gwamna Abba.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya taya Alhassan Doguwa murnar nasarar da ya samu a kotun ɗaukaka ƙara.
Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), Ola Olukoyede, ya yi magana kan matsalar cin hanci da rashawa da ake fama da ita a kasar nan.
Kungiyar kwadago ta kasa ta gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da babban bankin Najeriya (CBN), kan matsalar karancin kudin da ake fama da ita.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya amince da N100,000 a matsayin kyautar Kirsimeti ga ma'aikatan gwamnatin jihar. Kwamishinansa ya tabbatar da hakan.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bari kalamansa su yi daidai da ayyukansa yayin da yake magana kan cafke wani marubuci.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Nyesom Wike.
Yan siyasa mata da suka fito aka dama da su a zaben shekarar 2023 sun bayar da mamaki. Matan dai sun samu nasara a kujerun siyasa da dama da suka yi takara.
Babban jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana dalilin da ya sanya ake alakanta matsalolin jam'iyyar da Rabiu Musa Kwankwaso.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari