Manyan Labarai A Yau
Gwamnatin tarayya za ta kara tsawaita dakatar da karbar digiri daga kasashen Kenya, Uganda da Nijar bayan an gano yadda ake samun digirii na bogi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi martani kan batun shirin sake tsayawa takarar Atiku Abubakar a zaben 2027. Atiku ya yi takara har sau shida.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan jita-jitar da yake yaduwa kan cewa ya kori sakataren gwamnatin jihar (SSG), Abdullahi Baffa Bichi.
Rahotanni sun bayyana cewa akalla mutane 103 ne suka bakunci lahira a wurim bikin tunawa da janar ɗin rundunar sojan Iran, Qasem Soleimani, wanda aka ƙashe.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga masu hannu da shuni na jihar da su zo a hada hannu da su wajen gudanar da ayyukan cigaba a jihar.
Rahotanni sun yi ta yawo kan dan jaridar da ya bankado yadda ake samun digirin bogi daga wata jami'a a Jamhuriyar Benin. Dan jaridar ya ce N600k kawai ya kashe.
Kwamitin gudanarwa na ƙasa na jam'iyyar PDP (NWC), ya yi watsi da batun dakatar da shugaban jam'iyyar na jihar Ondo da shugabannin jam'iyyar suka yi.
Hukumar hana yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annati (EFCC) za ta yi wa tsohuwar ministar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, tambayoyi kan badakalar N37bn.
Gwamnonin Arewa ta Tsakiya sun kai ziyarar ta'aziyya a jihar Plateau kan mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren da yan ta'adda suka kai a jihar.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari