Malaman Makaranta
Mun kawo maku sunayen wasu hazikan yaran da su ka yi fice a jarrabawar UTME ta wannan shekara ta 2020. Yaran sun fito ne daga Edo, Anambra, Delta, da Ekiti.
A cewar Jinping, kasar China a shirye take ta bawa kasashen nahiyar Afrika fifiko wajen rabon rigakafin cutar korona da zarar an kammala sarrafa shi. A cikin ja
Kwamishinan ya bayyana cewa yawancin makarantun jihar suna bukatar gyara sakamakon wulakantar dasu da aka yi na tsawon shekaru, lamarin da ya ce ya kawo raguwar
Da ya ke sanar da hakan yayin wani taro da manema labarai ranar Litinin, shugaban kungiyar NARD, Aliyu Sokomba, ya ce sun yanke shawarar shiga yajin aikin ne ba
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa 'yan bijilanti ne suka fara kama wani mai suna Umar Isa yana lalata da wani karamin yaro mai shekaru 10 a wani kango a Jalin
Ministan kwadago da samar da aikinyi, Chris Ngige ya gargadi malaman jami’a na ASUU da su dawo tattaunawar janye yajin aiki ko kuma su yabawa aya zaki nan gaba.
Mohammed ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi da manema labarai domin tattaunawa da shi a yayin da ya cika shekara daya a kan kujerar gwamnan jihar Bauc
Gwamna Rotimi Akeredolu ya cire sakatar da ya sa na hana sallar jam’i da bauta a coci a Ondo. Dabbaka tsarin dawowar ibadar zai zamana lokaci bayan lokaci.
Farfesa Ibrahim Gambari ya shiga Malamai daga hawansa kujerar Malam Abba Kyari. Malamai sun yi wa sabon shugaban ma’aikatar fadar shugaban kasa Buhari addu’o’i.
Malaman Makaranta
Samu kari