Malaman Makaranta
Malaman Jami’ar tarayya ta Maiduguri sun koka a kan rashin albashi wata biyar. Malaman jami’ar sun zargi babban Akawun gwamnatin tarayya da laifin kin biyansu.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta rahoto cewa wata Budurwar Dalibar Najeriya mai suna Famuyiwa Olushola ta zama Zakara, ta lashe gasar da aka yi kwanaki.
Wara kungiya ta Musulmai ta yi tir da yadda tsara jadawalin jarrabawar WAEC na 2020. Kungiyar ta nemi a canza jadawalin bana, kuma ku daina tunzura musulmai.
Gwamnatin Benuwai ta sa ranar da za a koma makarantun boko saboda WASSCE. Haka dai wannan lamarin ya ke a Legas, Ogun da Ekiti inda 'Yan SS3 za su koma aji.
Za ku ji abin da ya kamata ka sani game da sabon kudirin hana Malaman Jami’a lalata. Mun kawo abubuwa 10 da kudirin haramta lalata da ‘Yan makaranta ya kunsa.
Sai dai, da yawan jama'a basu ga wani azancin Daddapalliah na barin wannan uban gashi haka ba a shekarunsa, saboda alamu sun nuna cewa wahalar da shi kawai gash
A yau ne mu ka ji Gwamnatin Najeriya ta fito da matakan bude makarantun boko. Dazu ne Ministocin Tarayya su ka hadu sun fitar da dabarun bude makarantun boko.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke na dakatar da rubuta jarrabawar kammala makarantar sakandire (WAEC
Shugaban ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke gabatar da jawabi a wurin taron bude wani dakin daukan darasi mai cin daliba
Malaman Makaranta
Samu kari