Malaman Makaranta
Kwamitin da aka ƙaddamar ya fara bin hanyoyin aiwatar da sabbin tsare tsare wanda shugaban ƙasa ya furtasu kwana kwanan nan, wanda suke da nufin jawo masu ƙoƙar
Shugaban ƙungiyar malaman makarantun jami'a na Najeria; ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi, a ranar Alhamis, ya ce suna rasa malamai mambobin ƙungiyarsu sanadiyyar
Za ku ji ashe mutumin Arewacin Najeriya ya yi zarra a gasar kimiyya da aka shirya. Da alama dai arewacin Najeriya za su iya yin kafada-da-kafada da duk Duniya.
A waa hira a jiya, shugaban ASUU ya bayyana inda aka kwana a yajin-aikin da ake yi. Biodun Ogunyemi ya karyata ikirarin da Minista ya yi na shawo kan ASUU.
Gwamnatin tarayya a ranar Asabar a Abuja ta ce shirye-shirye na kan hanya don ganin an yi wani tsari ga malaman makaranta nan gaba, wanda matakin digiri mai dar
Domin kada a cutar da yarinyar, an yaudari mai laifin ta hanyar biyansa rabin kuɗin fansar da ya nema, daga nan kuma aka dinga bin diddiginsa har zuwa inda ya ɓ
Ministan ilmi, Adamu Adamu, ya ce alkawarin da aka yi wa ASUU a baya ya jawo matsala. A lokacin PDP ne gwamnatin tarayya ta yi wa Jami’o’i alkawarin N1.3tr.
Kamar yadda yace, dalibai 1,003,668 da ke wakiltar kashi 65.24 na dukkan daliban da suka rubuta jarabawar sun samu sakamako mai kyau a darussa biyar da suka had
A yanzu an dauki wata bakwai ana yajin-aiki a Jami’o’i har yau ba a samu mafita ba. Minista ya caccaki Malamai, Kungiyar ASUU ta karyata Gwamnatin tarayya.
Malaman Makaranta
Samu kari