Malam Ibrahim El Zakzaky

Kotun Kaduna ta saki mabiya Sheikh Zakzaky 100
Kotun Kaduna ta saki mabiya Sheikh Zakzaky 100

A wata sanarwa daga kakakin kungiyar, Ibrahim Musa zuwa ga manema labarai a ranar Juma’a, 21 ga watan Fabrairu, ya bayyana cewa mambobin kungiyar da kotu ta saka su ne rukunin karshe da aka saka tun da aka kama su a 2015.

Kotu ta ba El-Zakzaky damar ganin likitansa
Kotu ta ba El-Zakzaky damar ganin likitansa

Babbar kotun Kaduna, ta ba Shugaban kungiyar ‘Yan’uwa Musulmi na Shi’a, Sheikh Ibrahim el-Zakzaky da matarsa, Zeenat, damar ganin Likitocin su don su sami damar iya bayyana a gaban kotun a zamanta na gaba.

Shari'ar Zazkzaky: An tsananta tsaro a Kaduna
Shari'ar Zazkzaky: An tsananta tsaro a Kaduna

A yau Alhamis ne aka tsaurara tsaro a cikin garin Kaduna sakamakon ci gaba da shari'ar shugaban Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El Zakzaky da matarsa, Zeenat. Za a ci gaba da sauraron shari'ar shugaban kungiyar m