Malam Ibrahim El Zakzaky
Lauyoyin matar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, shugaban kungiyar IMN, ya bukaci babban kotun jihar Kaduna ta janye umurnin da ta bada daga baya na umurtar hukumar ku
El-Zakzaky da matarsa, dukkansu basu samu damar halartar shari'arsu da gwamnatin jihar Kaduna ba wanda ya jawo ci gaba da tsare Zakzaky da matarsa a gidan yari.
Hukumar Gidajen Gyara Hali ta Najeriya ta musanta labaran da ke cewa matar shugaban yan shi'a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ta kamu da korona a inda take tsare.
Uwargidar shugaban kungiyar mabiya akidar Shi'a a Najeriya, Zeenatu Zakzaky, ta kamu da cutar Coronavirus, an samu labari ranar Alhamis. IMN ta nemi a sake su.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Mathew Kukah ya samu kujera a Majalisar Fafaroma. A ‘yan kwanakin nan an yi ta sukar Matthew Hassan Kukah saboda taba Buhari.
Rahotanni daga Kaduna na cewa gamayyar jami'an tsaro sun kutsa gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda suka kwashe duka almajiran da ke kwance a tsakar dare.
Za ku ji Muslim Solidarity Forum ta caccaki Mathew Hassan Kukah bayan jawabin Mathew Hassan Kukah na Kirismeti ya bar baya da kura, Musulami sun masa raddi.
Fasto Daddy Hezekiah ya soki yadda Buhari yake rabon mukamai da karbo aron kudi daga China. Daddy Hezekiah ya ce karbo aron kudi daga Sin ya na da hadari.
Jiya shugaban PTF ya zargi kungiyoyin addini da laifi wajen yaduwar COVID-19, ya ce sai kungiyoyin nan sun yi hattara da bin dokoki domin COVID-19 ta na kisa.
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari