Maiduguri
An yi wata takaitacciyar ganawar sirri tsakanin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da sabon gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a fadar shugaban kasa, Villa, da ke Abuja. Babu wata sanar wa ko jawabi dangane da dalili
Mazauna yankin titin Damboa da filin wasan Polo sun fara jin karar harbe-harben bindigar tun da misalin karfe 3:00 na rana. Sun bayyana cewar basu tabbacin su waye ke harbe-harben bindigar, ko sojoji ne ke gwajin wasu sabbin makam
Mazauna garin Maiduguri, babbar birnin jihar Maduguri a jiya, Talata, 4 ga watan Yuni sun yi bikin karamar Sallah cikin kwanciyar hankali da lumana.
Sama da mutane bakwai ne aka yiwa yankan rago a daren ranar Lahadi, yayin da ake zargin 'yan ta'addar Boko Haram sun kai hari wasu kauyuka dake karkashin mulkin, Bulama Isa da kuma Bulama Mustapha Mallambe...
Yayin wani farmaki na kwanton bauna da dakarun sojin kasan Najeriya su ka kai cikin wasu kauyuka a jihar Borno, tsugune ta karewa wasu 'yan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram 4 da tuni suka riga mu gidan gaskiya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Dakta Sidi Ali Muhammed guda daga cikin yayan kwamitin ne ya bayyana haka, inda yace kungiyar Boko Haram na biyan duk mayakinta karancin albashin dala dubu uku ($3000), kimanin naira miliyan daya da dub
Za ku ga wasu daga cikin gidajen Shugaba Buhari ya kaddamar a jihar Borno. Haka kuma akwai wata Makarantar Firamaren da Shugaba Buhari ya bude yau a Maiduguri wanda gwamnan jihar ya gina.
Jim kadan bayan an bayyana cewa ya tafi kasar Birtaniya, sai gashi majiyarmu LEGIT.NG ta samu labarin cewa yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Maiduguri babban birnin jihar Borno...
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a ranar Litinin yayin ganawa da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, inda yace a yanzu haka injiniyoyin rundunar suna harhada jiragen don rantsar
Maiduguri
Samu kari